Skip to main content
  • Sprache
  • Sprache
  • Sprache
  • Sprache

Mu gwanaye ne cikin harshe(una)

Takamaimai, mafassarinmu suna da keɓaɓɓiyar ƙwarewar. Muna tabbatar da nan da kanmu kafin mu fara aiki tare da kowane mafassari, saboda fassaran keɓaɓɓun kalmomin aikin likita, sadarwar nisan, da IT koyaushe suna bukata muhimmin sani. Dole ne mafassari da rubuta software a harshen wuri su iya bambancewa tsakanin kalmomi da za a fassara da lambar shiryawa cikin kamfuta. Dole mafassari da suke aiki a kan irin kalmomi, kamar su talla da PR, su kula da talo da maƙasudin kasuwancin mawallafi.

Ayyukan fassara namu:

Shiryawa

Duk fassara takan fara ne da ganawa tare da kai. Mai tuntuɓarka zai yi tambaya a kan bukatun fassararka da ba da shawara game da hanyoyi mafi kyau domin cim ma burinka.

Maimaitawar Fassara

Mu yi fassara sabon kalmomi da kalmomi da ake canja kaɗai. An ajiye kalmomi da ake yi fassara cikin ƙwaƙwalwar ajiyarmu, da za mu iya samun dama koyaushe idan mu yi fassara ɗaukakawa. Duk mafassari suna amfani da kuma ɗaukaka wurin ajiyar bayani ɗaya a lokaci guda. Wannan yana nuna da za mu iya tabbatar da babban matsayin daidaito ga kowanne ayyukanka.

Sarrafawar ayyuka tare da harsuna dabam

Manajan ayyukanmu shirya duk hanyoyin fassara. Shi ko ita yana tsara ma’aikata da wa’adi da harsunanka yake bukata, da shirya kayayyakin fassara da kuma amsa tambayoyin tim na fassara. Aikinmu ba ya ƙarewa ba har sai ka gamsu da sakamakon.

Rubutu a harshen wuri

Idan an yi rubutun software a harshen wuri da kyau, allon sadarwa zai yi aiki sai ka ce an bunƙata shi wa kasuwa da ake yi niyya. Ban da fassaran kalmomi, muna yin la’akarin bayanan al’adu da fasahar kasuwa da aka yi niyya, kamar su yanayin awo, tsare-tsare lamba da adireshi, da dokokin da ƙa’idodin gari.

Fassara

Madalla da keɓaɓɓun mafassarorinmu da suke a duk wurare a duniya da suke aiki a harshen wurinsu, za mu iya yi fassara rubutunka zuwa duk gagarumar harsuna. Muna yi fassara cikin fannonin aikin likita, cibiyar sadarwa da kuma kayayyakin lantarki. Gwanintarmu ne rubutun software a harshen wuri.

Muna duba kowace fassara domin tabbatar da harshe da abun cikinsa daidai yake da karanta shi daidai. Aikin editocinmu na keɓaɓɓiyar fassara ya ƙunshe da duba amfani da aiki da hanyoyi ta amfani da software da ake sa cikin na’ura. Wannan hanya zai ba mu tabbatar da rubutun, taimaka da software ya zama bai ɗaya cikin duk harshe da aka yi niyya.

Sarrafawar kalmomi

Yin binciken kalmomi a nitseshi ne harsashi duk keɓaɓɓiyar fassara. Mu ajiye kalmomi cikin jerin kalmomi dangane da kowani aiki a cikin wuraren ajiyar bayanai. Idan an bukata, za mu iya inganta, bunƙasa da ɗaukaka waɗannan kamar kashin sarrafawar kalmominmu. Duk nan ƙoƙari yana haifar da sakamako – duk mafassarorinmu suna amfani da daidato keɓaɓɓun kalmomin ga duk ayyukanka.